BBC News Hausa 4.4.8

Licenza: Gratuito ‎Dimensioni del file: 45.09 MB
‎Valutazione utenti: 0.0/5 - ‎0 ‎Voti

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka'ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira) Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet na BBC Hausa.com Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya. Za ka iya zauraron shiry-shirye na baya-bayan nan: Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Sicuro Shirin Yamma Shirin Rana Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema, Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi. Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka'idojin sirri na ZenoMedia, wanda za a iya samu a https://www.zenomedia.com/wpcontent/themes/zeno/privacy_policy.pdf Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (impostazioni). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum. L'app di notizie ufficiale BBC Hausa di ZenoMedia offre gli ultimi programmi e titoli di notizie. È possibile ascoltare i programmi radio utilizzando il lettore audio gratuito o utilizzando l'opzione di accesso al telefono (verranno applicate tariffe geografiche standard da telefoni fissi e cellulari. Si prega di verificare con il proprio fornitore i costi esatti prima di chiamare). - Leggi gli ultimi titoli delle notizie dal sito web della BBC Hausa - Ascolta i tuoi programmi radio preferiti gratuitamente con il lettore audio o utilizzando il servizio di accesso remoto telefonico a tariffa standard - Puoi ascoltare le edizioni più recenti di: Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Sicuro Shirin Yamma Shirin Rana Se scegli di ricevere notifiche push, un identificatore univoco relativo al tuo dispositivo e ai tuoi dati sulla posizione verrà memorizzato da ZenoMedia per conto della BBC per fornirti il servizio, consentire la pubblicità all'interno dell'app [e per l'elaborazione dei pagamenti]. Non vengono trattati altri dati personali relativi all'utente (come un nome utente o un indirizzo e-mail). Tali informazioni saranno trattate solo in linea con l'Informativa sulla privacy di ZenoMedia, disponibile all'https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf

cronologia delle versioni

  • Versione 4.4.8 pubblicato il 2020-10-21

Dettagli del programma